Duba tsarin da kowacce jiha zata yi amfani da shi wajen fitar da ‘yan takara a APC

Duba tsarin da kowacce jiha zata yi amfani da shi wajen fitar da ‘yan takara a APC

- Bayan doguwar muhawara a kan hanyar da za a yu amfabi da ita wajen fitar da ‘yan takara a APC, jam’iyyar ta cimma matsaya a kan batun

- Shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole, ya bayyana cewar yanzu kowacce jiha zata iya amfani da duk hanyar da ta ga dama

- Tun da fari jam’iyyar APC ta amince da amfabi da ‘yar tinke bayan taron masu ruwa da tsaki da tayi kwanakin baya

A yayin da zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, shugabancin jam’iyyar APC na kasa ya amince da bukatar shugabancin jam’iyyar na jihohi tare da basu dammar amfani da hanyar da suke so domin gudanar da zabukan fitar da ‘yan takara, kamar yadda jaridar Punch ta rawaito.

Legit.ng ta samu rahoton cewar APC ta yanke wannan shawara ne bayan ganawar fiye da sa’o’i uku da aka yi tsakanin shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole, da gwamnonin APC 22 a gidan gwamnatin jihar Imo dake unguwar Asokoro a Abuja, a ranar Laraba ta makon jiya.

1. ABIA — Kato bayan kato

2. ADAMAWA — Zaben daliget

3. AKWA IBOM — Kato bayan kato

4. ANAMBRA — Kato bayan kato

5. BAUCHI — Kato bayan kato

Duba tsarin da kowacce jiha zata yi amfani da shi wajen fitar da ‘yan takara a APC

wurin wani taron jam'iyyar APC

6. BAYELSA — Kato bayan kato

7. BENUE — zaben daliget

8. BORNO — Zaben daliget

9. CROSSRIVER — Kato bayan kato

10. DELTA — Zaben daliget

11. EBONYI — Zaben daliget

12. ENUGU — Zaben daliget

13. EDO — Kato bayan kato

14. EKITI — Kato bayan kato

15. GOMBE — Zaben daliget

16. IMO — Kato bayan kato

17. JIGAWA — Zaben daliget

18. KADUNA — Zaben daliget

19. KANO — Kato bayan kato

20. KATSINA — Zaben daliget

21. KEBBI — Zaben daliget

22. KOGI — Zaben daliget

23. KWARA — Zaben daliget

24. LAGOS — Kato bayan kato

25. NASARAWA — Zaben daliget

26. NIGER — Kato bayan kato

27. OGUN — Kato bayan kato

28. ONDO — Kato bayan kato

29. OSUN — Kato bayan kato

DUBA WANNAN: Zaben Osun: Yadda INEC tayi mana kwangen kuri'u 4,387 - PDP

30. OYO — Zaben daliget

31. PLATEAU — Zaben daliget

32. RIVERS — Zaben daliget

33. SOKOTO — Zaben daliget

34. TARABA — Kato bayan kato

35. YOBE — Zaben daliget

36. ZAMFARA — Kato bayan kato

37. FCT — Kato bayan kato

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel