Dakarun Soji sun kara samun gagarumar nasara a kan 'yan Boko Haram a wani samamen dare (Hoto)

Dakarun Soji sun kara samun gagarumar nasara a kan 'yan Boko Haram a wani samamen dare (Hoto)

Dakarun Sojin Najeriya na 121 Bataliya karkashin 7 Division sunyi nasarar tarwatsa 'yan Boko Haram bayan sunyi musu dirar mikiya cikin dare a Sirdiwala da ke karamar hukumar Gwoza na jihar Borno a jiya Lahadi 23 Satumban 2018.

A samamen da suka kai cikin dare, Sojojin Najeriiya sunyi nasarar halaka mayakan Boko Haram 7 tare da ceto mutane 73 da ke hannun 'yan ta'addan a wata samamen da suka kai a Sirdawala da ke karamar hukumar ta jihar Borno.

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Ina satar baburan mutane duk lokacin da na bukaci kudin kashewa - Gimba

A wata rahoton, Legit.ng ta kawo muku cewa Hukumar Sojin Najeriya ta kafa wata Runduna ta musamman domin magance kashe-kashen da ake yi sakamakon rikicin makiyaya da manoma a jihar Adamawa.

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala
Source: Twitter

Wannan ya biyo bayan wasu tashe-tashen hankula da aka rika samu a wasu sassan jihar ne cikin 'yan kwanakin nan.

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala
Source: Twitter

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala

Soji sun yiwa 'yan Boko Haram dirar mikiya cikin dare, sun kashe 7 a Sirdiwala
Source: Twitter

Hukumar Sojin ta ce ba za tayi kasa a gwiwa ba wajen hukunta duk wanda aka samu da hannu cikin aikata duk wani abu da ka iya tayar da hankalin al'umma.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel