Osun 2018: Sakamakon zabe ya nuna APC, PDP da SDP sun yi gaba

Osun 2018: Sakamakon zabe ya nuna APC, PDP da SDP sun yi gaba

Yanzu haka Jami’an zabe na Hukumar INEC sun fara sanar da sakamakon zaben da aka yi jiya Ranar Asabar 22 ga wannan watan a Jihar Osun inda ake neman sabon Gwamna. Jam’iyyar PDP, SDP da APC sun yi wa sauran Jam’iyyu nisa.

Osun 2018: Sakamakon zabe ya nuna APC, PDP da SDP sun yi gaba

Ba a maganar Jam'iyyar ADP da sauran su a zaben Osun
Source: Original

Ga dai yadda sakamakon su ke zuwa nan kamar yadda mu ka samu labari daga Daily Trust cikin dare:

Karamar Hukumar Ilesa ta Yamma

APC: 7,251

PDP: 8,286

SDP: 2,408

Karamar Hukumar Boripe

APC: 11,655

PDP: 6,892

SDP: 2,730

Karamar Hukumar Ilesa ta Yamma

APC: 9,790

PDP: 8,244

SDP: 3,620

Karamar Hukumar Obokun

APC: 7,229

PDP: 10,859

SDP: 1,907

KU KARANTA: Oshiomhole ya soki Sanata Adeleke na Jam’iyyar PDP a Osun

Karamar Hukumar Orolu LG

APC: 5,442

PDP: 7,776

SDP: 2,043

Karamar Hukumar Ede ta Kudu

APC:4,512

PDP: 16,693

SDP: 855

Karamar Hukumar Ifedayo LG

APC: 3,182

PDP: 3,374

SDP: 1,377

Karamar Hukumar Boluwaduro

APC 3,843

PDP 3,779

SDP 1,766

Za dai a fitar da Gwamnan ne tsakanin Gboyega Oyetola na Jam’iyyar APC mai mulki da kuma Sanata Ademola Adeleke na PDP da Sanata Iyola Omisore wanda ya fito takara a Jam’iyyar adawa ta SDP.

Daga baya dai wasu sakamakon sun zo mana daga Premium Times inda aka gane cewa PDP ta kerewa APC da kuri'u kusan 12, 000.

Karamar Hukumar Isokan

ADC 56

ADP 682

APC 7297

PDP 9048

SDP 3460

Karamar Hukumar Oriade

ADC 109

ADP 1224

APC 9778

PDP 10109

SDP 2265

Karamar Hukumar lesa ta Gabas

ADC 188

ADP 1275

APC 9790

PDP 8244

SDP 3720

Karamar Hukumar Atakunmosa ta Yamma

APC-5019

ADC-106

ADP-718

PDP-5401

SDP-1570

Karamar Hukumar Olorunda

ADP-1409

APC-16254

PDP-9850

SDP-7061

Karamar Hukumar Ife ta Tsakiya

ADC-194

ADP-1,053

APC- 6,957

PDP-3,200

SDP - 20,494

Karamar Hukumar Ife ta Arewa

ADP -745

APC- 6527

PDP -5486

SDP -5158

Karamar Hukumar Irewole

ADP: 1915

APC: 10049

PDP: 13848

SDP: 1142

Karamar Hukumar Ejigbo

ADC: 258

ADP: 592

APC: 14,779

PDP: 11,116

SDP: 4,803

Karamar Hukumar Ife ta Kudu

APC=7223

PDP=4872

SDP=6151

ADP=561

ADC=136

Karamar Hukumar Ede ta Arewa

ADP - 758

APC - 7025

PDP - 18,745

SDP – 1380

Karamar Hukumar Eyedaade

ADP - 1654

APC - 10,861

PDP - 10,836

SDP – 2967

Karamar Hukumar Ayedire

ADC...144

APC...5474

PDP...5133

SDP...2396

Karamar Hukumar Ifelodun

ADP 2834

APC 9882

PDP 12269

SDP 1970

Karamar Hukumar IREPODUN

ADP: 2,564

APC: 6,517

PDP: 8,058

SDP: 4,856

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel