Yanzunnan: Komai ya kankama domin sanar da Zakaran zaben jihar Osun

Yanzunnan: Komai ya kankama domin sanar da Zakaran zaben jihar Osun

Komai ya kankama a farfajiyan sanar da sakamon zaben gwamnan jihar Osun da aka gabatar a yau Asabar, 22 ga watan Satumba. 2018.

Da alamun an kammala zabe a dukkan kananan hukumomi dake jihar Osun zuwa yanzu sabanin Ola Oluwa: Town Hall II. Ward 10. Unit 005 inda har misalin karfe shida na yamma ana cigaba da zabe sakamakon rashin isowar kayan zabe wajen har karfe 12 na rana.

Daga baya kuma na'urar 'Card reader' ya fara bada matsala wanda a kawo jinkiri a wannan waje.

Yanzunnan: Komai ya kankama domin sanar da Zakaran zaben jihar Osun

Ola Oluwa
Source: Facebook

Legit.ng ta kawo sakamakon zaben daga wurare daban-daban, Ga sakamakon da muka samu:

*Ede ta kudu: Gunduma ta 8, akwati na 002.

Apga--1

Adp--2

Upp--1

Ppc--1

Ppa--2

Pdc--2

Sdp--40

Spn--1

Apc--53

Pdp--219

*Ara II, Akwati na 3, Gunduma ta 3, Karamar hukumar Egbedore

ABP = 001

ADC = 002

ADP = 008

APC = 158

APA = 001

DPC = 002

PDP = 073

SDP = 021

*Karamar hukumar Obokun, IPETU ILE, makarantar firamare ta Methodist 1, Akwati na 001

Gunduma ta 02

APC - 79

PDP - 127

ADP - 1

SDP - 15

ADC - 1

SRP - 1

PPN - 1

*Karamar hukumar Ifon Orolu, Olufon Orolu D (Gunduma ta 4), harabar makarantar firamare ta RCM (Akwati na 2)

SDP - 90

APC - 116

PDP - 152

PPC - 1

APGA - 1

AD - 1

ADP - 6

APA - 1

GDPN - 1

ADC - 1

DA - 1

PPA - 1

LP - 1

SNP - 1

YDP - 1

*Karamar hukumar Ife ta Arewa: Gunduma ta 8, cibiyar bada magani

APC 68

SDP 62

PDP 43

ADP 2

UPP 1

ACPN 1

SNP 1

SPN 1

APP 1

*Akwati na 05: Makarantar soji ta Salvation

APC: 143

PDP: 132

SDP: 98

*Makarantar Baptist, Feesu.. Iwo. Akwati na 005

ADP 156

PDP 30

APC 27

*Makarantar Baptist, Feesu.. Iwo. Akwati na 004

ADP 209

APC 43

PDP 56

SDP 16

ADC 16

*Karamar hukumar Irepodun: Gunduma ta 2. akwati na 3.

PDP: 96

APC: 29

ADC: 1

ADP: 9

APP: 1

DPC: 2

NPC: 1

RP: 1

SDP: 42

SPN: 1

*Karamar hukumar Ife ta tsakiya: Abarakata, akwati na 007

APC 48

PDP 25

SDP 76

ADC 4

ADP 4

*Oke Ode: Gunduma ta 1, a Ile Ife

PDP 1134

APC 1543

SDP 1756

*Karamar hukumar Ola-Oluwa

Gunduma ta 8, akwati na 4

APC - 56

PDP - 30

ADP - 22

SDP - 19

ADC - 4

*Osogbo, Gunduma ta 12B

APC 87

PDP 45

SDP 27

ADC 1

ADP 10

*Daga Ilesa ta Yamma, akwati na 4, gunduma ta 2.

APC 107

PDP 90

*Osogbo, gunduma ta 13, akwati na 7

APC 100

SDP 32

PDP 90

*Ilesa, akwati na 2

APC -46

PDP 43

SDP -21

*Osun, kwalejin ilimi (Ilesa), akwati na 2

APC-46

PDP - 43

SDP-21

*Olorunda,akwati na 009, gunduma ta 11

APC -121

PDP - 47

SDP - 17

*Karamar hukumar Ejigbo

Gunduma ta 3, akwati na 5

ADC 2

SDP 11

PDP 73

APC 126

*Osogbo, gunduma ta 13, akwati na 7

APC 100

SDP 32

PDP 90

*Oko Awo, Ila, gunduma ta 8, akwati na 12

APC 34

PDP 20

SDP 1

*Karamar hukumar Ejigbo, gunduma ta 9, akwati na 4

APC 81

PDP 62

SDP 12

ADC 2

ADP 2

*Karamar hukumar Odo Otin: Gunduma 04 (Faji/Opete), akwati na 5

APC 125

PDP 33

SDP 07

*Karamar hukumar Osogbo: Gunduma ta 13, akwati na 13

APC: 81 Votes

ADP: 1 vote

SDP: 35 votes

PDP: 17 votes

*Karamar hukumar Ejigbo: Gunduma ta 3, akwati na 5

ADC 2

Sdp 11

App 1

PDP 73

APC 126

*Karamar hukumar Ila: unduma ta 03, akwati na 05

APC 114

PDP 99

ADP 02

*Karamar hukumar Ede ta Arewa: Gunduma ta 10, akwati na 3

PDP: 122

APC: 42

SDP: 3

*Ede ta kudu, Alajue 11(Aisu junction): Gunduma ta 5, akwati na 001

APC 34

PDP 212

ADP 2

ADC 2

SDP 10

Void 2

*Karamar hukumar Ikirun: Fada, akwati na 04

ADP 45

SDP 111

PDP 89

ADC 67

APC 72

*Elerin, gunduma ta 9, akwati na 10

APC 33

SDP 23

PDP 21

*Elerin, gunduma ta 9, akwati na 2

APC 42

SDP 19

PDP 21

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel