Ilimin da ake baiwa 'yan Najeriya a makarantu yayi espaya tuntuni - Farfesa

Ilimin da ake baiwa 'yan Najeriya a makarantu yayi espaya tuntuni - Farfesa

- Wani Farfesa ne yake kushe karatun Najeriya

- Yace ilimin da ake baiwa 'yan Najeriya yayi espaya

- An maida masa da martani cewa karatun Najeriya ya kai matuka

Ilimin da ake baiwa 'yan Najeriya a makarantu yayi espaya tuntuni - Farfesa

Ilimin da ake baiwa 'yan Najeriya a makarantu yayi espaya tuntuni - Farfesa
Source: UGC

Ilimi dai na Boko a Najeriya, yana fuskantar matsaloli, musamman a bangaren bincike, kimiyya, fasaha, tsari, koyarwa da ma zamanantarwa, yawanci ilimin yayi wa marasa karfi tsada, suma kuma wadanda suka samu, basu iya tabuka komai dashi.

A wata makala da wani Farfesa, daga Inugu ya fitar, yace ilimjn Najeriya bashi da wani armashi, sai dai kuma wasu masu amfani da kafafen sada zumunta sun mayar masa da martani, inda suka ce ai shi karatun da yake tutiya dashi na Amurka shima na bogi ne.

DUBA WANNAN: Amfanin Agada ga jiki

Sai dai, koma menene, in aka yi la'akari da yadda ake da masu ilimin boko a kasar nan, shekaru kusan 100 ana bokon nan, amma har yanzu ko kalkileta bamu qerawa.

Sai mun siyo komai daga kasashen waje, kamar dai da gaske ilimin namu yayi espaya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel