Da dumi-dumi: 'Yan sanda sun cafke mutane 2 masu sayan kuri'a a zaben Osun

Da dumi-dumi: 'Yan sanda sun cafke mutane 2 masu sayan kuri'a a zaben Osun

Mun samu daga The Nation cewa 'yan sanda sun kama mutane biyu da ke sayar kuri'a a zaben gwamna da ake gudanarwa yau Asabar 22 ga watan Satumba a jihar Osun.

Hukumomin tsaro ciki har da EFCC sun gargadi mutane kan mummunar dabi'ar ta cinikin kuri'u a inda suka dau alwashin hadin gwiwa da INEC domin kawo karshen lamarin.

Mutane sunyi kofare-korafe kan zargin cinikin kuri'u a wasu zabuka da aka gudanar a wannan shekarar musamman zaben gwamna na jihar Ekiti da aka ce jam'iyyun APC da PDP duk sun sayi kuri'un.

Da dumi-dumi: 'Yan sanda sun cafke mutane 2 masu sayan kuri'a a zaben Osun

Da dumi-dumi: 'Yan sanda sun cafke mutane 2 masu sayan kuri'a a zaben Osun
Source: Original

DUBA WANNAN: Jihohin da APC bata da hamayya mai karfi, kamar yadda yake a Aso Rock - Ahmad

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel