Hukumar sadarwa ta NCC ta karyata batun cewa ana bin kamfanin 9moblie bashi har na $100m

Hukumar sadarwa ta NCC ta karyata batun cewa ana bin kamfanin 9moblie bashi har na $100m

- Labarin kanzon kurege ne inji NCC

- Babu gaskiya a ciki, Teleology Holdings ba zai karbi 9mobile

- Muna son karfafa dangantaka tsakanin masu kamfanonin sadarwa da masu ilimin kimiyya

Hukumar sadarwa ta NCC ta karyata batun cewa ana bin kamfanin 9moblie bashi har na $100m

Hukumar sadarwa ta NCC ta karyata batun cewa ana bin kamfanin 9moblie bashi har na $100m

Kamashon sadarwa na Najeriya ya ce labarin kanzon kurege ne da aka ruwaito cewa Teleology Holdings zata karbi 9mobile.

Mataimakin Chiyaman din NCC, Farfesa Umar Garba Dambatta yayi magana da manema labarai a taron zauren masu ruwa da tsaki kashi na biyu da akayi a Transcorp Hotel, a jiya a garin Abuja, yace akwai kanshi gaskiya a rahoton.

Yace ba yana nufin maganar bashin da ya shafin 9mobile bane.

DUBA WANNAN: Watakil MTN da bankuna su sami ragi

Dambatta yace akwai bukatar kakkarfar dangantaka tsakanin NCC, masu ilimin kimiyya da kamfanonin sadarwa. Yace taron na masu ruwa da tsakin an shirya shi ne don tatauna hanyoyin cigaban kamfanonin sadarwa na kasar.

Yace: "A wannan gurin ne shekarar da ta gabata muka yi alkawarin shigo da masu ilimin kimiyya domin habaka dangantaka da masu kamfanonin domin samar da abubuwan cigaba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel