2019: Wasu jam'iyyun siyasa sun kafa sabuwar kungiyar yakar APC da PDP

2019: Wasu jam'iyyun siyasa sun kafa sabuwar kungiyar yakar APC da PDP

Mun samu daga Daily Trust cewa an kafa wata kungiyar hadin gwiwa na jam'iyyun siyasa mai suna Rescue Alliance for National Development (RAND).

Mataimakin Ciyaman na kungiyar, Sanata Saidu Dansadau ne ya bayar da sanarwan a wata hira da ya yi da menama labarai yau a babban birnin tarayya Abuja.

2019: Wasu jam'iyyun siyasa sun kafa sabuwar kungiyar yakar APC da PDP

2019: Wasu jam'iyyun siyasa sun kafa sabuwar kungiyar yakar APC da PDP
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Gwamnatin jihar Oyo tayi karin haske kan rufe gonar Obasanjo

Dansadau ya ce kungiyar ta kunshi sama da jam'iyyun siyasa 12 masu akidar cigaban Najeriya.

Kungiyar ta ce taken ta shine 'Nigeria First' wato Najeriya suka sanya a gaba kuma sun ce maufar kafa kungiyar shine fitar da dan takarar shugaban kasa da zai lashe zaben shekarar 2019.

Ku saurari karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel