Da dumi-dumi: An fasa dawo da jirgin Najeriya ‘Nigeria Air’

Da dumi-dumi: An fasa dawo da jirgin Najeriya ‘Nigeria Air’

Gwamnati tarayya ta dakatad da dawo da jirgin Najeriya, Nigeria Air , har sai ila ma sha’a llahu.

Ministsan sufurin jirgin sama, Hadi Sirika, ya bayyana hakan ne ga manema labarai a birnin tarayya Abuja yau Laraba, 19 ga watan Satumba, 2018.

Ya ce gwamnatin tarayya ta yanke shawaran dakatad da farfado da kamfani ne a ganawar majalisae zantarwa da ya gudana a yau.

Sirikia bai bayyana dalilin da yasa aka yanke wannan shawara ba.

Zamu kawo muku cikakken rahoton…

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel