Karin albashi: Osinbajo ya shiga taron sirri da masu ruwa da tsaki yanzunnan

Karin albashi: Osinbajo ya shiga taron sirri da masu ruwa da tsaki yanzunnan

- Ga alama za’a kara albashi cikin gaggawa

- Gwamnati ta bada himma wajen ganin ta faranta wa ma’aikata rai

- Shima GEJ yayi irin wannan 2010

Karin albashi: Osinbajo ya shiga taron sirri da masu ruwa da tsaki yanzunnan

Karin albashi: Osinbajo ya shiga taron sirri da masu ruwa da tsaki yanzunnan
Source: UGC

A kokarin gwamnatin tarayya na farantawa ma’aikatanta rai, an sake zama don ganin ko nawa ne gwamnati zata iya qarawa ma’aikatan ba tare da lalitarta taji jibi ba.

Farfesa Yemi Osinbajo ke jagorantar zaman tare da sauran wadanda abin ya shafa ciki harda ministan kwadago.

DUBA WANNAN: Aikin dake gaban sabon shugaban DSS a 2019

A baya dai sun tsayar da N25,000 daga N18,000 kamar yadda masu kamfunna suka nun haka zasu iya biya.

Su kuma kwadago suna neman N54,000 ne, watau $150 a wata daya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel