Da duminsa: Shugaba Buhari ya dira jihar Osun domin taron yakin neman zaben gwamna

Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Osogbo, babban birnin jihar Osun domin halartan taron yakin neman zaben Mr Gboyega Oyetola, wanda ke neman kujerar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC.

Za'a gudanar da wannan zabe ne ranan Asabar, 22 ga watan Satumba, 2018.

Shugaba Buhari ya fara yada zaga filin jirgin saman jihar Oyo kafin ya karasa jihar Osun. Daga cikin wadanda suka taka masa baya sun sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha; mai magana da yawunsa, Femi Adesina; ministan harkokin cikin gida, Abdul Rahman Dambazau.

Mambocin jam'iyyar APC da suka halarci taron sun kunshi shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomole, babban jigon jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu; tsohon shugaban jam'iyyar Bisi Akande, da sauran su.

Da duminsa: Shugaba Buhari ya dira jihar Osun domin taron yakin neman zaben gwamna

Da duminsa: Shugaba Buhari ya dira jihar Osun domin taron yakin neman zaben gwamna
Source: Depositphotos

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel