Yanzu-yanzu: Kotu ta bada umurnin damke wani Sanatan APC

Yanzu-yanzu: Kotu ta bada umurnin damke wani Sanatan APC

Wata kotu dake zauna a babban birnin tarayya Abuja ta umurci hukumar yan sandan ta damke Sanata Hope Uzodinma da ke wakiltar Imo ta yamma a majalisar dattawan Najeriya nan da mako daya.

Jastis Abdulwahab Mohammed na kotun Grade 1 Area Court, Kubwa Abuja ya bada umurnin ne yau Talata bisa ga rashin bayyanarsa a kotu domin amsa tambayoyi kan wani zargin badakala da ake masa.

Yanzu-yanzu: Kotu ta bada umurnin damke wani Sanatan APC

Yanzu-yanzu: Kotu ta bada umurnin damke wani Sanatan APC
Source: Depositphotos

An kai karan Uzodinma tare da kamfanoninsa guda biyu Chitex Ventures Ltd da Chima Akuzie, kan cewa Sanatan ya basu N200 Million na bogi.

Zamu kawo muku cikakken rahoton..

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel