Ficewar Kemi Adeosun: Abubuwa biyar da zasu baku tsoro kan yadda DSS ke aiki

Ficewar Kemi Adeosun: Abubuwa biyar da zasu baku tsoro kan yadda DSS ke aiki

- Ta samu takardar bogi, inda daga baya ta ajiye aikin ta

- Matakan tsaro basu iya binciko hakan ba

- Sai yan jarida suka iya ganowa?

Ficewar Kemi Adeosun: Abubuwa biyar da zasu baku tsoro kan yadda DSS ke aiki

Ficewar Kemi Adeosun: Abubuwa biyar da zasu baku tsoro kan yadda DSS ke aiki
Source: Depositphotos

Al'amarin da ya faru da tsohuwar ministan kudi, Kemi Adeosun abin tsoro ne. Wannan ya nuna rashin kwarewar hukumomin tsaron mu. Babu tantama ministan ta samu takardar bautar kasa ta bogi, wanda hakan ta tabbatar a wasikar ta ta barin aiki bayan fashewar kwan na tsawon watanni.

Wadannan abubuwan biyar abun dubawa ne:

1. Adeosun ta samu takardar bogi ta bautar kasa, wanda hakan ya sabawa shari'a. Ta yaya hakan ya faru?

2. Majalisar jihar Ogun ta kasa gano hakan kuma har suka amsheta matsayin kwamishina.

DUBA WANNAN: Tun 2015 nake munafuntar Goodluck Jonathan - Akpabio

3. Hukumar leken asirin farin kaya, DSS ta kasa gano hakan, cibiyar ta tabbatar da cewa bata da aibu kafin a bata minista. Ta yaya? Idan wannan babbar hukumar tsaron ta kasa binciko wannan, anya bazamu zauna cikin fargaba ba ta fannin tsaro?

4. Majalisar dattawa ta kasa gano wannan babbar maganar har ta tabbatar da ita minista. Shun suma rashin tsaron su har ya kai haka?

5. Abin mamaki, abinda duk wadannan hukumomi suka kasa ganewa. Babu tsarin kashe kudi, babu alawus, babu wutar lantarki, babu ilimin tsaro. Yan jarida suka binciko.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel