Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

- Rundunar sojin sama ta yaye sabbin dalibai matasa 1,558 wadanda suka hada da mata da maza

- A cewar shugaban rundunar sojin saman, sun kwashi matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

- Rundunar sojin na ci gaba da kokarin inganta lamarin tsaro a fadin kasar

A kokarin rundunar sojin Najeriya na kara inganta tare da karfafa harkar tsaron kasar da kuma samun jami’ai masu jini a jika, rundunar ta sake yaye wasu sabbin dalibai matasa 1,558 wadanda suka hada da mata da maza.

Bikin yaye daliban wanda aka gudanar a yau Juma’a, 14 ga watan Satumba a cibiyar horar da sojoji na Kaduna, ya samu halartan shugaban hafsan soji, Air Marshal Sadique Abubakar, a matsayin babban bako.

A jawabinsa, shugaban sojin ya bayyana cewa matasan Najeriya 7,244 rundunar NAF ta yaye na sojin a matsayin matukan jirgin soji mata da maza sannan ta yaye matasa 400 a matsayin jami’ai tun bayan hawan shugaban rundunar mai ci a watan Yulin 2015.

Ga hotunan bikin yaye daliban a kasa:

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3
Source: Facebook

KU KARANTA KUMA: Sauya sheka: Yan majalisar wakilai sun sha alwashin ba Dogara kariya daga tsigewa

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3
Source: Facebook

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3

Tsaron kasa: NAF ta saki jerin sabbin jami’ai, ta dauki matasan Najeriya 7,644 a shekaru 3
Source: Facebook

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel