Yau ake bizne gawar Kofi Annan na majalisar dinkin barakar duniya a Ghana

Yau ake bizne gawar Kofi Annan na majalisar dinkin barakar duniya a Ghana

- Majalisar dinkin duniya ta girmama marigayi sakataren ta

- Kofi Annan ya rasu a ranar 8 ga watan Augusta

- An birne shi a yau Alhamis a kasar Ghana

Yau ake bizne gawar Kofi Annan na majalisar dinkin barakar duniya a Ghana

Yau ake bizne gawar Kofi Annan na majalisar dinkin barakar duniya a Ghana
Source: Getty Images

Majalisar dinkin duniya ta girmama tsohon sakataren ta Kofi Annan a yau da aka birne shi a ranar Alhamis a Ghana.

Sakataren majalisar, Antonio Guterres, a jawabin shi na godiya da girmamawa ga Annan da ya rasu a ranar 18 ga watan Augusta, a shekaru 80.

Ofishin dillancin labarai sun ruwaito cewa majalisar zatayi taron tunawa, jinjina da girmamawa ga tsohon sakataren a ranar juma'a,a shelkwatar majalisar dake birnin New York.

Yakan tattaro mutane, ya saukake musu kuma ya hada kansu zuwa ga cimma manufa mai amfani.

DUBA WANNAN: Fadar Aso Rock ta ga wallar majalisa kan batun INEC

"Kofi Annan mutum ne mai kirki ga kowa. Mutum ne da kowa na duniya yasan dashi, masu fama da talauci, yaki da tsananin rayuwa duk sun samu taimakon shi. Yakan yi nasiha ga kananan ma'aikatan majalisar: ku sani, ba kuyi kankantar da ba zaku iya jagoranci ba, bakuyi tsufar da bazaku iya koyo ba".

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel