Tsohon gwamnan jihar Ondo, Mimiko, ya bayyana kudirin tsayawa takarar Kujerar Shugaban Kasa

Tsohon gwamnan jihar Ondo, Mimiko, ya bayyana kudirin tsayawa takarar Kujerar Shugaban Kasa

Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, a ranar Alhamis ta yau ne tsohon gwamnan jihar Ondo, Olusegun Mimiko, ya bayyana kudirin sa na tsayawa takarar kujerar shugaban kasa a babban zabe na 2019.

Tsohon gwamnan zai fafata takararsa karkashin inuwa ta jam'iyyar Labour Party, inda ya bayar da sanarwa wannan kudiri a shelkwatar jam'iyyar dake babban birnin kasar nan na tarayya.

Ku biyo mu domin ci gaban labaran...

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel