Anyi kira ga kamfanonin wutar NEPA su mda wa talakawa kudaden mitocin da suka biya

Anyi kira ga kamfanonin wutar NEPA su mda wa talakawa kudaden mitocin da suka biya

- Ku dawo da kudin da mutanen da basu karbi meter ba

- Yakamata ku karfafa aiyukan da kuke wa masu muku ciniki

- NERC zata kawo karshen tsawwala kudi da kamfanonin samar da wutar lantarki suke yi

Anyi kira ga kamfanonin wutar NEPA su mda wa talakawa kudaden mitocin da suka biya

Anyi kira ga kamfanonin wutar NEPA su mda wa talakawa kudaden mitocin da suka biya
Source: Depositphotos

Kamashon daidaita wutar lantarki ta Najeriya ta umarci kamfanonin samar da wutar lantarki dasu maida wa mutanen da basu karbi meter karkashin CAPMI da su maida musu kudin su.

Sun kara jaddada musu da su inganta mu'amalar su da kwastomomi.

Kamashon daidaitawar yace zai kawo karshen tsawwala kudin wuta da kamfanonin suke wa kwastomomi.

Kamashon yace kamfanonin samar da wutar kan karbi kudin da suka siyar da wuta sannan su maidawa kasuwa abinda sukayi niyya, wanda hakan ke ba masu so su saka hannun jari tsoro.

DUBA WANNAN: Doyin Okupe ya dawo aiki

Kamfanunuwan wutar lantarki, watau DISCOS, sun dade suna gwagwagwa da talakawa kan kudin wuta, tun bayan da gwamnatin Najeriya ta sayar da NEPA don 'yan kasuwa su bunkasa harkar, sai dai kash!

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel