Siyasar 2019: Takarar shugaban kasa, jam'iyyun da 'yan takarkarunsu

Siyasar 2019: Takarar shugaban kasa, jam'iyyun da 'yan takarkarunsu

Ga jerin sunayen 'yan takarkarun cikin gida a kowacce jam'iyya, kafin ayi firamare a fiddo da daya tilo daga ciki. Hukumar zabe dai ta INEC, bada watan gobe a matsayin watan da zata rufe karbar 'yan takarkaru. A watan Fabrairu za'a yi babban zaben.

Siyasar 2019: Takarar shugaban kasa, jam'iyyun da 'yan takarkarrunsu

Siyasar 2019: Takarar shugaban kasa, jam'iyyun da 'yan takarkarrunsu
Source: Twitter

APC

1. Muhammadu Buhari

2. Ibrahim Shekarau

3. Adamu Garba

4. Charles Udeogaranya

5. Henry Agbeso

6. Abubakar Alkali

PDP

1. Alh. Atiku Abubakar

2. Ahmed Mohammed Makarfi

3. Rabiu Musa Kwankwaso

4. Sen. Bukola Saraki

5. Sen. David Mark

6. Prof. Funmilayo Adesanya-Davies

7. Sule Lamido

8. Kabiru Tanimu Turaki

9. Ibrahim Dankwambo

10. Ahmed Buhari

11. Hamidu Tafida

12. Aminu Tambuwal

13. Yusuf Datti Baba Ahmed

14. Attahiru Bafarawa

15. Mgbeokwere Chibuike Michael

AD

1. Prince Eniola Ojajuni

ANRP

1. Barr.Enyinnaya Nnaemeka Nwosu

ENN

1.Tope Kolade Fasua

2. Chris Emejuru

KOWA

1. Dr. Adesina Fagbenro-Byron

2. Prof. Remi Sonaiya

3. Ayo Lijadu

Labour Party

1. Eragbe Anselm

SDP

1. Donald Duke

2. John Dara

3. Amb. Prof. Iyorwuese Hagher

4. Clement Jimbo

ADP

1. Mathias Tsado

ABP

1. Nicolas Felix

ACC

1. Omoyele Sowore

ANN

1. Fela Durotoye

2. Alh. Ibrahim Eyitayo Dan-Musa

3. Gbenga Olawepo-Hashim

4. Elishama Rosemary Ideh

5. Dr. Thomas-Wilson Ikubese

YPP

1. Kingsley Moghalu

DUBA WANNAN: An koma baya: Boko Haram ta dawo da qarfinta

AAP

1. Chike Ukaegbu

NCP

1. Dr. Yunusa Tanko

2. Martin Onovo

3. Festus Oghale Obeghe

NIP

1. Mrs. Eunice Atuejide

NRM

1. Alhaji Ibrahim Usman

SNP

1. Jaiye Gaskia

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel