Dalilan da suka sa ake ba-haya a waje a Najeriya - Bincike

Dalilan da suka sa ake ba-haya a waje a Najeriya - Bincike

- Rashin bandakin haya ke kawo yin bahaya a ko'ina

- Yaki da abinda da ke kawo cuta, yafi yaki da cutar

- ko akwai bandakunan haya, wasu sun gwammace su zaga a gefen hanya

Dalilan da suka sa ake ba-haya a waje a Najeriya - Bincike

Dalilan da suka sa ake ba-haya a waje a Najeriya - Bincike
Source: Facebook

Duk da Najeriya na kokarin yaki da cutukan da ke yaduwa, amma akan manta da yanda za'abi a tsare kai daga kamuwa da cutukan.

Daya daga cikin abubuwan da ke kawo yaduwar cutuka shine bahaya a gefen hanya, wanda hukuma bata cika maida hankali akai ba.

Rashin bandakunan haya a manyan birane yana kawo babbar gudummawa gurin yaduwar cutukan.

Wasu mutane kuma suna ganin da su biya kudi su zagaya a bandakin haya, gara su yi bahayar su ko a gefen hanya ne.

Samun bandakuna sai Idan mutum ya shiga banki, otal, manyan guraren cin abinci ko manyan tashoshin motoci.

DUBA WANNAN: An koma baya: Boko Haram ta dawo da qarfinta

Cututtuka iri-iri ne musamman amai da gudawa suke shafar yankunan birni da karkara, saboda masu kashi a waje.

Akwai kuma annobar typhoid, wadda ita ma abin da ya haddasa ta kenan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel