Matashiya mai shekaru 27 da ke hidimar kasa da digiri har uku

Kamar yadda aka sani, dalibai da suka kammala digiri na farko ne su kafi yawa cikin adadin masu yiwa kasa hidima a Najeriya. Wasu lokutan ana samun masu digiri na biyu (Msc) amma ba kasafai ake samun wadanda su ka gama digiri na uku wato (PhD) ba.

Dr Zainab Adiya 'yar asalin jihar Sakkwato, wasu rahotannin na cewa itace mace na farko mai darajar karatu na PhD da ta fara yin hidimar kasa a Najeriya.

Sai dai sabanin wannan rahotannin an gano wata matashiya 'yar bautar kasa 'yar Arewa, Zainab Ibrahim Adiya, mai shekaru 27 wadda ta kammala digirin digiriri wato PhD a fanin 'Chemistry'.

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi

Source: Twitter

DUBA WANNAN: Daya daga cikin masu son takarar shugaban kasa a PDP ya janye

Matashiya mai shekaru 27 da ke hidimar kasa da digiri har uku

Matashiya mai shekaru 27 da ke hidimar kasa da digiri har uku
Source: Twitter

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi
Source: Instagram

Babu shakka wannan labarin wannan hazikar matashiyar na nuna cewa duk irin girman digirin da mutum ya mallaka, yana iya zuwa ya gudanar da hidimar kasar muddin shekarunsa basu haura 30 ba.

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi
Source: Instagram

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi

An gano wata mai bautar kasa 'yar Arewa da tafi Davido kudi, duba dumbin arzikin da take da shi
Source: Instagram

Labarin matashiyar na zuwa ne bayan mawaki Davido shima ya hallarci sansanin matasa masu yiwa kasa hidima a Legas inda ya yi rajitsan yiwa kasa hidimar. Hotunan Davido tare da sauran matasa masu bautar kasa ya karede shafukan sada zumunta da kafafen yadda labarai.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel