Hangen gobe: PDP ta roqi 'yan takarar ta da kada su tsere bayan an kada su fice bayan sun fadi

Hangen gobe: PDP ta roqi 'yan takarar ta da kada su tsere bayan an kada su fice bayan sun fadi

- Ana sa ran da yawa daga manyan jam'iyyun kasar nan zasu gaba zabukansu watan gobe

- An roki su Atiku da su zauna a jam'iyya koda sun fadi takarar cikin gida

- APC Buhari zata tsayar

Hangen gobe: PDP ta roqi 'yan takarar ta da kada su tsere bayan an kada su fice bayan sun fadi

Hangen gobe: PDP ta roqi 'yan takarar ta da kada su tsere bayan an kada su fice bayan sun fadi
Source: Depositphotos

Kamar yadda PDP ta cika da 'yan takarar shugabancin kasar nan, a lokacin da kuma take fuskantar zabukan cikin gida a matakin Tarayya da jihohi, fargabar watsewar jiga-jiganta ya razana ta, inda kowa ya shigo don neman kujerar takara.

To sai dai, sanin halinsu na tsallake tsallake gida zuwa gida, jam'iyyar ta roke su suyi wa Allah su dauki kaddara su zauna a jam'iyyar koda kuwa ba sune suka sami tikitin da suka shigo nema ba, domin nasara a babban zaben.

DUBA WANNAN: Adam Zango ya tuba gaban Ali Nuhu

Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, yasha alwashin zama cikin jam'iyyar koda an kada shi.

Sai dai masu giigwa irinsu Rabiu Kwankwaso, ba lallai a iya shawo kansu ba, ganin suna da iyayen gida irinsu Obasajo dake burin hana Atiku takara.

Shi kuma Tambawal na Sakkwato, ana ganin kamar batan bakatantan zayyi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel