2019: Kwankwaso ya gana da Kiristocin CAN, yayin da ya rasa Shekarau

2019: Kwankwaso ya gana da Kiristocin CAN, yayin da ya rasa Shekarau

- Na kai ziyara ga shugaban kiristoci

- Duk a cikin shirye shiryen zaben 2019

- A ofishin shi da ke jihar Ibadan muka hadu

2019: Kwankwaso ya gaba da Kiristocin CAN, yayin da ya rasa Shekarau

2019: Kwankwaso ya gaba da Kiristocin CAN, yayin da ya rasa Shekarau
Source: Twitter

Daga cikin shirye shiryen zaben 2019 mai tunkarowa, tsohon gwamnan jihar kano, kuma Sanata mai ci a yanzu, mai neman shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya kai ziyara ga shugaban kiristocin Najeriya, CAN.

Kwankwaso ya samun shugaban kiristocin Najeriya, Samson Ayokunle, a ofishin shi ne dake jiha Ibadan a ranar talata .

Kwankwaso ya saka hoton shi da Samson Ayokunle, a Twitter inda ya rubuta : "Jiya na kaiwa shugaban kiristocin Najeriya ziyara, Dr. S. O Ayokunle, a ofishin shi dake Ibadan."

DUBA WANNAN: Za'a daina amai da gudawa a kasar nan

Kwankwaso dai na neman PDP ne ta tsayar dashi takarar shugabancin kasar nan a 2019

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel