Albarkacin Buhari: Kasar CHina na baiwa kasashen da ba'a cin hanci da rashawa ne kadai bashi

Albarkacin Buhari: Kasar CHina na baiwa kasashen da ba'a cin hanci da rashawa ne kadai bashi

- Bama ba jami'an gwamnati da suka saba kudaden mu

- Bazamu amince da rashawa ba a cikin yarjejeniyar mu da Afirka

- Muna duba yanayin gwamnatin ne da jami'anta

Albarkacin Buhari: Kasar CHina na baiwa kasashen da ba'a cin hanci da rashawa ne kadai bashi

Albarkacin Buhari: Kasar CHina na baiwa kasashen da ba'a cin hanci da rashawa ne kadai bashi
Source: Depositphotos

Tsohon wakilin na musamman na China a Afirka, Liu Guijin ya kara tabbatar da cewa kasar China zatayi iya kokarin ta na ganin kudin ta basu fada hannun mahandama ba.

A wani rahoton yarjejeniya tsakanin China da Afirka, wacce ta danganci FOCAC, da akayi a Beijing, kasar China, sun tabbatar da cewa "Bazasu amince da rashawa ba, komai kankantar ta" a yarjejeniya tsakanin China da Afirka.

Kamar yanda majiyar mu ta sanar mana, Liu yace : Yarjejeniya da ke tsakanin China da Afirka ta danganta ne da mutanen Afirka, kuma bata ba wa jami'an Gwamnatin da aka san su da handama da babakere.

DUBA WANNAN: Asirin yan kungiyar asiri ya tonu

Tsohon shugaban harkokin waje na China, bangaren Afirka kuma tsohon jakadan China a Mali da Morocco yace, gwamnati dai mutane ne suka zabe ta, kuma saka hannu jari ma don mutane ake yin shi. A dalilin haka ne China take yarjejeniya da jami'an gwamnati.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Mailfire view pixel