Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin

- Tafiyar Buhari zuwa Sin na haifar da 'da mai ido

- Kamfanoni daban-daban na sanya hannun jari a Najeriya

- Buhari ya gana da akalla kamfanoni biyu jiya a birnin Beijing

A jiya Laraba, shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin kamfanin ‘Ruyi Group, wata babbar kamfanin a kasar Sin inda suka tattauna kan irin hannun jarin da za su sanya a Najeriya.

Bayan ganawar, kamfanin ta alanta cewa za ta sanya hannun jarin dala miliyan dari biyu ($200m) wajen gina tashar mota a jihar Kano, gonan auduga a jihar Katsina, da masaka a jihar Abiya da Legas.

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin
Source: Twitter

Bugu da kari, shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kamfanin CITIC Group da ke kasar Sin, Mr Chang Zheming, a birnin Beijing a jiyan.

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin
Source: Twitter

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin
Source: Twitter

KU KARANTA: Albashin gwamnonin Najeriya da kwamishinonin jihohi

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin

Cikin hotuna: Kamfanin Ruyi za su sanya hannun jarin $200m a Kano, Katsina, Legas da Abia bayan ganawarsu da Buhari a Sin
Source: Twitter

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Tags:
Mailfire view pixel