Nigerian news All categories All tags
Osinbajo ya isa jami'ar Bayero dake Kano domin halartar wani taro, hotuna

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya isa jihar Kano domin halartar wani taro da dalibai a jami'ar Bayero.

Osinbajo ya isa Kano ne da ranar yau, Talata, kuma ya samu kyakykyawar tarba daga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da mukarraban gwamnatinsa.

Osinbajo ya isa jami'ar Bayero dake Kano domin halartar wani taro, hotuna

Osinbajo a Kano

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel