Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau

- Shugaba ya karyata rahoton cewa Najeriya ba zata iya biyan basussukan da kasar Sin ke bata ba

- Kana ya bayyana yadda hadin kai da kasar Sin ya amfani Najeriya wajen aiwatar da ayyuka

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron zaman tattaunawa tsakanin shugabannin kasashe na biyu a cigaban taron hadakar nahiyar Afrika da kasar Sin wato FOCAC a yau Talata, 4 ga watan Satumba, 2018.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau
Source: Twitter

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi kan yadda Najeriya ta amfana da hadin kanta da kasar Sin a shekaru uku baya na gwamnatisa. A jawabinsa yace:

"Ina farin cikin fadin cewa hadin kan Najeriya da China ta 'FOCAC' ya sabbaba aiwatar da ayyukan cigaba da sama da kudi $5 Bilyan a shekaru uku da suka shude."

"Bari inyi amfani da wannan dama wajen karyata rahotannin da ke cewa kasar Sin na daure Najeriya da basussuka. Wadannan ayyuka da ake yi da kudi yayi dadi-dai da shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya."

"Najeriya na da karfin biyan dukkan basussukan idan lokacin biyansu ya yi."

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau
Source: Facebook

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci zama na biyu a taron FOCAC yau
Source: Twitter

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel