Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida

Wata daya bayan sauya shekan Sanatan Rabi’u Musa Kwankwaso zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga All Progressives Congress (APC), rikici ya kunno kai cikin sashen jam’iyyar PDP a jihar Kano.

Wannan rikici ya fara ne a lokacin da jam’iyyar PDP ta kasa ta sauke dukkan shugabannin jam’iyyar a jihar da kuma nada sabbin wadanda za su jagoranci mambobin jam’iyyar.

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida
Source: Depositphotos

Rikici ya barke ne musamman tsakanin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da wasu manyan jigogin jam’iyyar PDP a jihar wadanda suka kunsho tsohon gwamnan jihar Malam Ibrahim Shekarau, Ambasada Aminu Wali, Sanata Bello Hayatu Gwarzo da sauran su.

Hotuna da muka samu daga hadimin gwamnan jihar Kano, Salihu Tanko Yankassai, ya nuna irin zanga-zangar da yan jam'iyyar suka gudanar a jiya Litinin, 4 ga watan Satumba, 2018.

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida
Source: Depositphotos

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida

Cikin hotuna: Yan jam'iyyar PDP a jihar Kano sunyi zanga-zanga kan rikicin cikin gida
Source: Depositphotos

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel