Da dumin sa: 'Yan bindiga sun sace wani babban malamin addini a Najeriya

Da dumin sa: 'Yan bindiga sun sace wani babban malamin addini a Najeriya

- 'Yan bindiga sun sace wani babban malamin addini a Najeriya

- Rabaran Fada Christopher Ogaga ne aka sace

- Yan sanda sun sha alwashin kwato shi

Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Delta dake a yankin kudu maso kudancin kasar nan sun tabbatar da sace wani babban malamin addinin kirista ajihar mai suna Rabaran Fada Christopher Ogaga a garin Oviri-Okpe dake a karamar hukumar Okpe.

Da dumin sa: 'Yan bindiga sun sace wani babban malamin addini a Najeriya

Da dumin sa: 'Yan bindiga sun sace wani babban malamin addini a Najeriya
Source: Facebook

KU KARANTA: Yakubu Dogara ya shirya yi wa APC illa

Kamar dai yadda muka samu, Kwamishinan 'yan sandan jihar Alhaji Muhammad Mustafa shine ya sanar wa da manema labarai hakan a garin Warri, daya daga cikin manyan garuruwan dake a jihar.

Legit.ng sai dai ta tsinkayi kwamishin 'yan sandan yana cewa tuni jami'an rundunar suka bazama domin ganin sun kubutar da shi tare kuma da damke masu laifin dama dukkan wasu masu irin aikata hakan a jihar.

Wata majiyar mu haka zalika ta yi karin haske game da yadda aka sace babban malamin a garin sa a ranar Asabar din da ta gabata a kan hanyar sa ta zuwa garin Warri.

A wani labarin kuma, Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Delta dake a yankin kudu maso kudancin kasar nan sun tabbatar da sace wani babban malamin addinin kirista ajihar mai suna Rabaran Fada Christopher Ogaga a garin Oviri-Okpe dake a karamar hukumar Okpe.

Kamar dai yadda muka samu, Kwamishinan 'yan sandan jihar Alhaji Muhammad Mustafa shine ya sanar wa da manema labarai hakan a garin Warri, daya daga cikin manyan garuruwan dake a jihar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel