Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin

Sauka kasar Sin dinsa ke da wuya, shugaba Muhammadu Buhari ya fara abubuwan da suka kaisa. Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna kasar Sin da safiyar yau Lahadi, 2 ga watan Agusta, 2018 a ofishin jakadan Najeriy a kasar Sin.

A ganawarsa da su, Buhari ya bayyana musu cewa ko kadan ba ya tsoron gudanar da zaben gaskiya cikin zaman lafiya da lumana a 2019.

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin
Source: Depositphotos

Ya ce zaben gaskiya cikin zaman lafiya ne ya basa damar kwace shugabanci daga tsoho shugaban kasa, Goodluck Jonathan.

A jawabinsa: "Ba na tsoron zaben gaskiya saboda hakan ya kawo ni nan."

Shugaba Buhari ya isa kasar Sin jiy Asabar, 1 ga watan Agusta domin halartan taron ganawar hadin kan kasar Sin da nahiyar Afrika karo na bakwai.

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin
Source: Depositphotos

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin
Source: Depositphotos

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin

Labarai cikin hotuna: Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna Sin
Source: Depositphotos

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel