Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron Jiga-Jigan jam'iyyar APC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mataimakin sa; Farfesa Yemi Osinbajo da kuma shugban jam'iyyar APC na kasa; Kwamared Adams Oshiomhole, sun halarci taron jiga-jigan jam'iyyar karo na shida da aka gudanar cikin birnin Abuja a yau Alhamis.

Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaba Buhari ya isa farfajiyar taron ne da misalin karfe 11.20 na safiyar yau inda kusoshi da dama na jam'iyyar suka halarta da suka hadar da kanwa uwar gamin matsalolin jam'iyyar, Asiwaju Bola Tinubu da kuma gwamnonin jam'iyyar da dama na kasar nan.

A yayin taron shugaba Buhari ya kuma bayyana cewa, guguwar sauyin sheka da ta sanya wasu daga cikin kusoshin jam'iyyar suka raba gari da ita ba ta haifar da wata illa ga jam'iyyar ba face karfafata.

KARANTA KUMA: Sauya Fasali: Jam'iyyar PDP ta zargi APC da yiwa 'yan Najeriya 'karya

Da sanadin shafin jaridar The Nation, Legit.ng ta kawo maku wasu daga cikin kayatattun hotunan ganawar jiga-jigan jam'iyyar kamar haka;

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron Jiga-Jigan jam'iyyar APC

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron Jiga-Jigan jam'iyyar APC
Source: Twitter

Source: Facebook

Wasu daga cikin gwamnonin jam'iyyar da suka halarci taron

Kazalika shugaba Buhari ya sha alwashi gami da bayar da tabbacin sa na aiwatar da gaskiya da adalci yayin gudanar zaben fidda gwani na jam'iyyar da kuma babban zabe na 2019.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Legit

Mailfire view pixel