Yanzu-yanzu: Firam ministan Birtaniya ta iso Najeriya, tana ganawa da shugaba Buhari

Kamar yadda rahoto ya gabata, Firam minstan Birtaniya, Theresa May, ta iso Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Agusta, 2018 a ziyararta na farko zuwa nahiyar Afrika tun da ta dau ragamar mulki.

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncinta da ranan nan bayar isowarta a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya, Abuja.

Yanzu-yanzu: Firam ministan Birtaniya ta iso Najeriya, tana ganawa da shugaba Buhari

Yanzu-yanzu: Firam ministan Birtaniya ta iso Najeriya, tana ganawa da shugaba Buhari
Source: Depositphotos

An fara ganawar ne ofishin shugaban kasa bayan isarta fadar shugaban kasan misalin karfe 1 na rana.

Majiyar Legit.ng ta sanar da ita cewar bayan Dangote, manyan 'yan kasuwa irinsu Femi Otedola, Mike Adenuga da sauran su zasu halarci taron da Theresa May din zata yi da 'yan kasuwar.

Yayin ganawar ta shugaba Buhari a Abuja, Najeriya da kasar Ingila sun saka hannu kan yarjejeniyar hadin gwuiwa a kan harkokin tsaro da bunkasa tattalin arziki.

Yanzu-yanzu: Firam ministan Birtaniya ta iso Najeriya, tana ganawa da shugaba Buhari

Yanzu-yanzu: Firam ministan Birtaniya ta iso Najeriya, tana ganawa da shugaba Buhari
Source: UGC

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel