Nigerian news All categories All tags
Da dumi-dumi: Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Shugaba Buhari, Tinubu, da gwamnoni na halartar taron kwamitin zartarwa (NEC) na jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Wannan shine karo na farko da jam'iyyar APC ke gudanar da taron irin wannan tun bayan ficewar wasu manyan 'ya'yanta da suka hada da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, da gwamonin jihohin Benuwe, Samuel Ortom, da Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.

Da dumi-dumi: Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Fashola da Ambode

Da dumi-dumi: Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Akpabio, Lai Mohammed da Ita Enang

Da dumi-dumi: Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Gwamnonin APC

Da dumi-dumi: Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Buhari, Tinubu da gwamnoni na gudanar da taro da shugabannin APC

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel