Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba, duba hotuna

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba, duba hotuna

A yau, Talata, ne shugaba Buhari ya karbi bakuncin babban sarkin kasar Ife, Oba Adedeye Ogunwusi, a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja.

Basaraken ya ziyarci shugaba Buhari ne tare da shugabannin wani kamfani, GDTC Investments for Green Economic Projects and Sustainable Development Worlwide, karkashin jagorancin Honorabul Sharif Ahmad Bin Zuhir Bin Mohammad Bin Jaber Al Natour.

DUBA WANNNA: Allah ne ya aiko Buhari ya ceci Najeriya - Gwamnan APC

Duba hotunan ganawar ta su kamar yadda mai taimakawa shugaba Buhari a bangaren yada labarai, Femi Adesina, ya saki a shafinsa na Facebook.

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba, duba hotuna

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba
Source: Facebook

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba da masu saka hannun jari
Source: Facebook

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba, duba hotuna

Buhari ya karbi bakuncin babban sarki a kabilar Yoruba da masu saka hannun jari
Source: Facebook

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Mailfire view pixel