Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gana da wasu zababbun gwamnonin kasar nan na jam'iyyar APC a gidan sa dake mahaifarsa ta garin Daura a jihar Katsina.

Ga jerin hotunan ganawar shugabannin kamar yadda hadimin sa na sabuwar sadarwa ta zamani, Bashir Ahmad da kuma kamfanin dillancin labarai na Najeriya suka bayyana.

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da wasu Gwamnonin APC a garin Daura

KARANTA KUMA: An cafke wani mai sukar Shugaban Kasa, Mnangagwa, a 'Kasar Zimbabwe

Kazalika, ganawar ta shugaban kasa ta hadar har da zababbun 'yan majalisar dokoki na tarayya da kuma na jihohi na jam'iyyar kamar yadda ta gudana a Yammacin yau na Alhamis.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku leƙa shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Legit

Mailfire view pixel