2019: Yan Najeriya na son shugaban kasa mai gwaninta ne ba wai mai tafiya ba

2019: Yan Najeriya na son shugaban kasa mai gwaninta ne ba wai mai tafiya ba

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta fadama Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ikirarinsa na cewa yayi tafiyar mita 800 ba zai yi tasiri a zukatan yan Najeriya ba kan matsayin lafiyarsa da yake ganin zai iya tazarce.

Maimakon haka, jam’iyyar tace yan Najeriya zasu yi duba ne ga kwarewa da shugaban kasa mai tarin sani, wanda zai magance matsalolin da kasar ke fuskanta.

Tsohuwar jam’iyyar mai mulki tayi mamakin ta yadda akayi tafiyar mita 800 ya zamo abun farin ciki da har fadar shugaban kasa ke tutiya da ita.

2019: Yan Najeriya na son shugaban kasa mai gwaninta ne ba wai mai tafiya ba

2019: Yan Najeriya na son shugaban kasa mai gwaninta ne ba wai mai tafiya ba

Ya bayyana cewa kafin shugaban kasa da hadimansa suyi murnar irin wannan, su jira suka an dauki tsawon lokaci ba tare da lamarin lafiyar shugaban kasar ya taso ba.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa Saraki ke tsoron dawowa zaman majalisa - APC

Shugaban jam’iyyar nakasa, Uche Secondus na martani ne akan tattakin kilo 800 da Shugaba Buhari yayi daga masallaci zuwa gidansa na Daura a ranar babban Sallah.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel