Amosun, Lalong da sauransu sun ziyarci Buhari a Daura (hotuna)

Amosun, Lalong da sauransu sun ziyarci Buhari a Daura (hotuna)

Gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun, da na jihar Plateau, Simon Lalong, tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzo Kalu sun ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a mahaifarsa dake Daura, jihar Katsina.

Sauran manyan masu ruwa da tsakin da suka ziyari shugaban kasar sun hada da Ministan Ruwa, Suleiman Adamu Kazaure, da Sanata Uche Ekuenife.

Amosun, Lalong da sauransu sun ziyarci Buhari a Daura (hotuna)

Amosun, Lalong da sauransu sun ziyarci Buhari a Daura

KU KARANTA KUMA: Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya

Shugaba Buhari ya isa Daura ne a yammacin ranar Litinin, 21 ga watan Agusta domin bikin Sallah tare da yan uwansa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel