2019: Basaraken Kwara ya marawa Buhari baya

2019: Basaraken Kwara ya marawa Buhari baya

Etsu Patigi na karamar hukumar Patigi dake jihar Kwara, Alhaji Ibrahim Chatta-Umar, yace shugaban kasa Muhammadu Buhari mutanen zasu zaba a 2019.

Basaraken yace nasarorin gwamnatin Buhari yasa soyayyarsa ga mutanensa, wadda yaka cewar awai bukatar duk su mara masa baya.

A cewarsa, an sake gina hanyoyin Patigi-Share da na Patigi-Kpada wadda ke ciki mumunayan yanayi tsawon shekatu da dama.

2019: Basaraken Kwara ya marawa Buhari baya

2019: Basaraken Kwara ya marawa Buhari baya

Sarkin ya godema Buhari bisa kokarin da yayiwa mutanensa sannan ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara kaimi.

KU KARANTA KUMA: Ba Saraki ne ya haddasa gazawarku ba – Sanatoci ga APC

Mai kula da gangamin zaben Buhari a Patigi Muhammed Baba-Mahmud yace mutanen na godiya ga shugaban kasa Buhari.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel