Hotunan wani katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Hotunan wani katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Da safiyar yau, Asabar, ne gwamnatin tarayya ta kaddamar da wani katafaren aikin gini a filin tashi da saukar jirage na Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Sabon ginin na rukunin D na dauke das ashen bayar da tikiti, wurin sauka da tashin matafiya kamar yadda sanarwar da gwamnatin ta fitar kuma hotunan suka tabbatar.

Ministan Abuja, Bello Muhammad, da takwaransa na harkar kula da harkokin jiragen sama, Hadi Sirika, na daga cikin manyan jami’an gwamnati da suka halarci wurin bude aikin.

Hotunan wani katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Sashen karbar tikiti a ginin da aka kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Hotunan wani katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Wani katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Sashen zaman matafiya a katafaren aiki da gwamnatin tarayya ta kaddamar a filin jirgin sama na Abuja

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel