Yanzu-Yanzu: Bayan gama hutunsa a birnin Landan, Shugaba Buhari ya dawo Najeriya

Yanzu-Yanzu: Bayan gama hutunsa a birnin Landan, Shugaba Buhari ya dawo Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan shafe kwanaki 14 yana hutu a birnin Landan kamar yadda Sahara reporters ta ruwaito.

Shugaban kasar ya tafi Landan ne tun ranar 3 ga watan Augustan shekarar 2018 kuma ya dawo gida Najeriya a yammacin yau.

A lokacin da shugaba Buhari ya tafi hutun, mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya cigaba da jagorancin ragamar kasar.

Ku biyo mu domin karin bayani...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel