Hukumar INEC tayi karin haske game da yiwuwar daga zaben 2019

Hukumar INEC tayi karin haske game da yiwuwar daga zaben 2019

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) ta bayyana cewa batada wani kudiri na boye ko na zahiri na daga zaben gama gari da ta shirya gudanarwa a shekarar 2019.

Shugaban hukumar ta Independent National Electoral Commission (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu shine ya sanar da hakan a lokacin da yake ansa tambayoyi daga 'yan kwamitin majalisar wakilai a ranar Juma'ar da ta gabata.

Hukumar INEC tayi karin haske game da yiwuwar daga zaben 2019

Hukumar INEC tayi karin haske game da yiwuwar daga zaben 2019

KU KARANTA: An kama wasu 'yan mata 2 suna badala a makarantar kwana

A wani labarin kuma, Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman tikitin takarar shugaban kasa tare da shugaba Muhammadu Buhari, Alhaji Atiku Abubakar ya ce tattalin arzikin kasar nan bai taba tabarbarewa ba kamar a lokacin nan na mulkin shugaba Buhari.

Atiku ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabin sa ga dubban magoya bayan jam'iyyar sa ta PDP a garin Enugu jiya lokacin da ya kai ziyarar sada zumunci.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel