Za a nada wa Orji Kalu sarautar Dan Baiwan Daura

Za a nada wa Orji Kalu sarautar Dan Baiwan Daura

Mai martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Umar zai nadawa Dr Orji Kalu, tsohon gwamnan jihar Abia sarautar Dan Baiwan Daura.

Sarkin a wata wasika mai kwanar wata 9 ga watan Agusta yace masarautar Daura ta yanke wannan shawara domin karrama Kalu, wadda ya kasance jigon jam’iyyar Progressive Congress (APC).

A cewar wata sanarwa daga Mista Kunle Oyewumi, kakakin Kalu, za’ayi bikin ne a lokacin babban Sallah.

Za a nada wa Orji Kalu sarautar Dan Baiwan Daura

Za a nada wa Orji Kalu sarautar Dan Baiwan Daura

Kalu a wasikarsa ta amsa tayi ya bayyana cewa wannan karraawa zai karfafa masa gwiwar cigaba da ayyukansa na gari.

KU KARANTA KUMA: Ku bi ta kan Buhari tunda ya ki sanya hannu a dokar zabe – PDP ga majalisar dokoki

Ya kuma yabama sarki da masarautar Daura.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel