Wata coci tayi kira ga gwamnatin tarayya tayi gaggawar fito da yarinyar nan da 'yan boko haram suka yi garkuwa da ita

Wata coci tayi kira ga gwamnatin tarayya tayi gaggawar fito da yarinyar nan da 'yan boko haram suka yi garkuwa da ita

- Cocin NKST tayi kira ga gwamnatin tarayya da tayi kokari a sako yarinyar nan da akayi garkuwa da ita

- A watan Febrairu ne wasu mutane sukayi garkuwa da dalibai 100 a makarantar yan mata ta Dhapci

- Sun dawo da sauran daliban inda suka rike guda daya a wajensu

Wata coci tayi kira ga gwamnatin tarayya tayi gaggawar fito da yarinyar nan da 'yan boko haram suka yi garkuwa da ita

Wata coci tayi kira ga gwamnatin tarayya tayi gaggawar fito da yarinyar nan da 'yan boko haram suka yi garkuwa da ita
Source: Depositphotos

Cocin NKST tayi kira ga gwamnatin tarayya da tayi kokarin karbo Leah Sharibu yar shekaru 15 daya daga cikin daliban makarantar yan mata dake Dapchi jahar Yobe.

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya bayyana cewa anyi garkuwa da dalibai sama da 100 wanda ake tunanin yan boko haram ne a watan Febrairu 2018.

DUBA WANNAN: An nemi makiyaya dasu daina tada zaune tsaye

Sun dawo da sauran daliban inda suka rike Leah Sharibu.

NKST inda sukayi taron su a Makurdi jahar Benue sun shawarci gwamnati data yi kokarin karbo yarinyar saboda zamanta a wajensu bashi da amfani.

Sannan tayi kira ga gwamnati da ta kara sanya matakan tsaro a makarantu dan kare kara afkuwar haka.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel