Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

- Gwamnoni biyu 'yan jam'iyya daya sun hadu don ganawa

- Sai dai ganawar watakila na da nasaba da kusantowar zaben shekara ta 2019

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar ban girma ga gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a fadar gwamnatin jihar dake Owerri.

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya yada zango ne a jihar Imo a yayin da yake zai je jihar Abia domin halartar bikin nadin sarautar gargajiya da za a masa a yau Alhamis.

KU KARANTA: Da dumin sa: Jami'an DSS sun cafke wani kwamishina a Najeriya

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Gwamnan Kano ya kai wa Rochas ziyara

Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Tags:
Mailfire view pixel