Sallah: Karancin raguna na cizon mutan Borno sanadiyar takunkunmin hukumar soji

Sallah: Karancin raguna na cizon mutan Borno sanadiyar takunkunmin hukumar soji

A makon da ya gabata, mambobin kungiyar masu kiwo na jihar Borno da kungiyar yan fawa ta kasa sun yi barazanar rufe sayar da raguna domin nuna bore sakamakon takunkunmin da hukumar sojin Najeriya ta san a hana shigo da raguna.

Misalin watanni biyar da suka wuce, rundunar Operation Lafiya Dole da ke yankin Arewa maso gabashin Najeriya st haramta shigo da raguna da sayarwa a kasuwan raguna.

Dalilin da suka bada na haramtawa shine shanaye da tunkiyoyin da ake sayarwa a kasuwan nay an Boko Haram ne.

Hukumar sojin sunce Boko Haram sun kasance suna amfani da yan kasuwa wajen sayar da awakansu a kasuwannin Borno da Yobe.

Sallah: Karancin raguna na cizon mutan Borno sanadiyar takunkunmin hukumar soji

Sallah: Karancin raguna na cizon mutan Borno sanadiyar takunkunmin hukumar soji

Shanayen aka aka sani a unguwannin Maiduguri kadai aka amince a sayar a kasuwan awakin garin Maiduguri.

Domin kada wannan dokan ya tsanantawa mutane da yawa, gwamnatin jihar Borno ta nada kwamiti domin tabbatar da cewa ba’a kawo awakan da Boko Haram suka sace kasuwan ba.

KU KARANTA: ‘Yan sanda sun yi namijin kokorin kama ‘yan bindiga 20 da makamai masu yawa a Zamfara

Daka cikin aikin wannan kwamitin shine duk shanun da aka kawo kasuwan, sai ya yi akalla kwanaki uku kafin a sayar. Wannan sai basu daman bincike sosai.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel