Saraki ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2019 – Babban malamin addini

Saraki ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2019 – Babban malamin addini

Shugaba cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, yace shugaban majalisar dattawa Bukola Sarakine zai lashe zaben shugaban kasa a 2019 idan har ya yi nasarar kama tikitin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).

Jaridar Punch ta rahoto cewa ya kuma yi gargadin cewa zaben 2019 zai fin a 2015 zafi.

Saraki ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2019 – Babban malamin addini

Saraki ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2019 – Babban malamin addini

Legit.ng ta tattaro cewa malamin yace ya ga hadari a wannan lokaci amma cewa kasar zata fita daga yanayin.

KU KARANTA KUMA: Matasan Arewa su marawa Saraki baya sun gargadi Oshiomole akan maganganun da yake furtawa

Yayi gargadin cew rikicin majalisar dokokin kasar na iya yin sanadin rushewar damoradiyya a Najeriya idan har ba’a yi taka tsan-tsan ba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel