Yadda rundunar soji sama ta ceci dakaru dake filin yaki daga kishirwa a Alagarno – Abubakar

Yadda rundunar soji sama ta ceci dakaru dake filin yaki daga kishirwa a Alagarno – Abubakar

Rundunar sojin sama a ranar Talata tayi bayanin yadda aka ceto dakarun dake yaki da Boko Haram daga kishirwa a garin Alagarno, jihar Borno a shekarar da ta gabata.

Babban hafsan sojin sama, Air Marshal Sadique Abubakar yace rundunar soji sama ta tura jirage masu saukar ungulu domin su kaiwa dakarun ruwa.

Abubakar yai Magana a taron hukumar jindadin da bayar da kayan tallafi wanda aka gudanar a sashin kula da jiragen yaki, Ikeja, Lagas.

Yadda rundunar soji sama ta ceci dakaru dake filin yaki daga kishirwa a Alagarno – Abubakar

Yadda rundunar soji sama ta ceci dakaru dake filin yaki daga kishirwa a Alagarno – Abubakar

An gabatar da shirin ne domin horar da jami’ai na hukmar kula da jin dadin dakarun ne kan yadda zasu aiwatar da aikin tallafin.

KU KARANTA KUMA: Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Yace rundunar sojin sama na taimakawa sosai wajen yakar ta’addanci tare da tura jirage na musamman domin yaki da ta’addanci.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel