Kalli hotunan hazikan jami’an da suka kashe wata fitinanniyar gobara a Legas
- Bayan tashin gobara a sanadin taho mu gama da wasu motoci biyu suka yi, ma'aikata sun samu nasarar kashe wutar
- Bayan samun nasarar kashe gobarar aka dauki hotunan yadda ta kaya
Ma’aikatan agajin gaggawa tare da sauran jami’an tsaro sunyi hadin gwiwa wajen sun kawo karshen wata gobara da ta tashi a ‘Third Mainland Bridge’ a yau Laraba .
KU KARANTA: Babban sakataren tarayya, Boss Mustapha tare da Akpabio sun ziyarci Aliyu Wamakko a gidansa dake Abuja (hotuna)
Jaridar Punch ta rawaito cewa, gobarar dai ta tashi ne sakamakon haduwar motoci biyu, wanda nan-da-nan ma’aikata suka kai dauki inda abin ya faru.
Ma’aikatan agajin gaggawa da na kiyaye hanya da cunkoso suka sanya hotunan yadda abin ya faru.
Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng