Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Kimanin ministoci 28 ne suka halarci zaman majalisar zartarwa na mako wanda mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta a fadar shgaban kasa Abuja.

Hasashe sun nuna cewa yawan ministocin da suka halarci zaman baya rasa nasaba da halin ba sani ba sabo da mukaddashin shugaban kasar ya zo da shi tun bayan da ya karbi ragamar jagorancin kasar daga shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ke hutun kwanaki 10 a birnin Landan.

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Da misalin karfe 10:30 tuni wasu ministoci sun hallara a majalisar don ganawar makon wanda aka shirya gabatarwa da karfe 11:00 na safe sannan kuma a lokacin da mukaddashin shugaban kasar ya hallara kimanin ministoci 28 na nan a zaune don taron.

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

KU KARANTA KUMA: Gaskiyar lamari PDP bata da niyar chanja suna - Lamido

Bayan an karanto taken kasa, karamin ministan ilimi, Anthony Anwuka ya gabatar da addu’an bude taro na kirista, yayinda ministan ruwa, Suleiman Adamu ya gabatar da addu’an Musulunci.

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo

Wannan taron na yau ya sha bamban da wadanda Osinbajo ya jagoranta a baya a matsayin mukaddashin shugaban kasa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel