Da dumin sa: Kasar Amurka ta rufe ofishin jakadancin ta na garin Abuja

Da dumin sa: Kasar Amurka ta rufe ofishin jakadancin ta na garin Abuja

Kasar Amurka kamar dai yadda muka samu ta sanar da rufe ofishin jakadancin ta dake a garin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya na dan wani lokaci tare kuma da tsaida yin aikin yin biza daga ofishin.

Wannnan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ofishin ya fitar a ranar 14 ga watan Agusta inda a ciki kuma suka bayyana cewa hatta ma'aikatan ofishin ma sun dakatar da su daga aiki.

Da dumin sa: Kasar Amurka ta rufe ofishin jakadancin ta na garin Abuja

Da dumin sa: Kasar Amurka ta rufe ofishin jakadancin ta na garin Abuja

KU KARANTA: Mutum 2 da ba barayi ba a gwamnatin Buhari

Legit.ng ta samu cewa sai dai kuma kasar ta Amurka ta sanar da cewa ofishin ta na garin Legas shi zai cigaba da aikin sa kamar yadda aka saba.

A wani labarin kuma, A yayin cigaba da kokarin tunkarar zabukan gama-gari da za'a gudanar a shekarar 2019, jam'iyya mai mulki a Najeriya ta All Progressives Congress, APC ta fitar da tsarin jadawalin yadda zata gudanar da zabukan ta na fitar da gwani domin tunkarar zaben.

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar jiya a garin Abuja dauke da sa hannun jami'in yada labaran ta mai rikon kwarya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel