Gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga Saraki yayi murabus ko a tsige shi – Lai Mohammed

Gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga Saraki yayi murabus ko a tsige shi – Lai Mohammed

Gwamnatin tarayya tace bata da hannu a kira da ake yi na cewa shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki kan yayi murabus ko tsige shi saboda lamura ne na jam’iyya karara.

Ministan bayanai da al’addu, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana matsayar gwamnati akan lamarin a ranar Talata lokacin da ya kai ziyarar ban girma ofishin jaridar Blueprints dake Abuja.

Gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga Saraki yayi murabus ko a tsige shi – Lai Mohammed

Gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga Saraki yayi murabus ko a tsige shi – Lai Mohammed

Ya bayyana cewa bukatar da jam’iyyar APC mai mulki ta nema na Saraki yayi murabus yana bisa doka.

KU KARANTA KUMA: Yadda aka razana Akpabio don ya koma APC - Lamido

Ministan ya kuma bayyana cewa gwwamnatin tarayya ta cika da mamakin abunda ya hana majalisar dokokin kasar dawowa zaman majalisa a ranar Talata don duba kasafin kudin zaben 2019.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel